Official jamb hausa syllabus and recommended textbooks to read
Hi guys. Welcome to the latest jamb news update.
If you’ve always been wondering what textbooks is expected to be read for hausa? hausa jamb syllabus, hausa possible jamb questions, official hausa jamb syllabus, textbooks that covers jamb syllabus etc. Worry no more because we’ll be answering all these question.
Today, we’ll be talking about “Official jamb hausa syllabus and recommended textbooks to read“.
Jamb hausa syllabus (Adabi (literature))
1. MAGANGANUN AZANCI (FOLK – SAYINGS)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance sigogi da bayyana hanyoyin amfani da su.
ii. naƙalta da amfani da kalmomin da suka dace da maganganun azanci.
Content
Irin su take da kirari da habaici da zambo da karin magana da kacici-kacici da salon magana da adon harshe.
2. WAKOKI NA BAKA (ORAL SONGS)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance ire-iren waƙoƙin baka.
ii. tantance masu yin ire-iren waƙoƙin.<br>
iii. rarrabe siga da jigo da salo da zubi da kayayyakin aiwatar da su.
Content
(a) ire-irensu – na fada da na jama’a da na maza da na sha’awa da sauransu.
(b) jigo da salo da zubi da tsari da mawaƙi da kayan kiɗa da abin da aka waƙe.<br>
(c) waƙoƙin aiki: na niƙa da daɓe da na daka da na talla da sauransu.<br>
(d) Waƙoƙin yara (maza da mata); na aure da na dandali da sauransu.
3. WASANNIN KWAIKWAYO NA GARGAJIYA (TRADITIONAL DRAMA)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance nau’o’in waƙoƙin aiki.
ii. tantance masu yin waƙoƙin aiki.
iii. bambance sigogin waƙoƙin yara.
iv. tantance sigogin wasannin kwaikwayo na gargajiya.
v. tantance hanyoyin gudanar da wasannin kwaikwayo na gargajiya.
vi. tantance muhimmancin wasannin kwaikwayo na gargajiya.
Content
(a) Na yara:
i. ire-iren su langa da wasan ’yartsana da tashe da wasan gauta da dokin kara da
sauransu.
ii. yadda ake yin su.
iii. muhimmancinsu.
(b) Na manya:
i. ire-iren su ‘yan kama da kalankuwa da hoto da wowwo da tashe, da sauransu.
ii. yadda ake yin su.
iii. muhimmancinsu.
4. ZUBEN BAKA (NARRATIVES)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance nau ‘o’in zuben baka.
ii. amfani da kalmomin da suka dace da kan labari.
Content
Irin su tatsuniya da almara da hikaya da ƙissa da tarihi.
5. WAKA (POETRY)
Objectives
Lallai ne masu ɗaukar jarabawa su iya:i. fahimtar jigo da salo da siga da zubi wajen nazarin zaɓaɓɓiyar waƙa.
ii. yin la’akari da ƙa’idojin rubutu musamman na waƙa.
iii. tantance ma’anonin kalmomi da na jumloli wajen nazarin waƙa.
iv. danganta amfani da kalmomi da jumloli da saƙon waƙa.
v. tantance muhimman saƙonni a cikin waƙa da yanke hukunci game da ita.
Content
Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja.
6. WASAN KWAIKWAYO (DRAMA)
Objectives
Lallai ne masu ɗaukar jarabawa su iya:
i. tantance yanayin wurin wasa da jigo da salo da ‘yan wasa da siga da tsarin
rubutaccen wasan kwaikwayo da aka zaɓa don nazari.
ii. la’akari da muhimmancin ƙa’idojin rubutu wajen fitar da ma’ana.
iii. naƙaltar ma’anar kalmomi domin fahimtar wasa.
iv. tantance muhimman saƙonni a cikin wasa da yanke hukunci game da saƙonnin.
Content
Kulɓa Na Ɓarna.
7. ZUBE (PROSE)
Objectives
tare da nazarin su.ii. naƙaltar ƙa’idojin rubutu yayin karanta rubutun zube.
iii. naƙaltar ma’anonin kalmomi da na jumloli domin fahimtar labari.
iv. tantance muhimman saƙonni a cikin labari da yanke hukunci game da labarin.
Content
Kome Nisan Dare.
Jamb hausa syllabus (AL’ADU (CULTURE))
1. BUKUKUWA DA WASANNI (CULTURAL FESTIVITIES)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. zayyana ire-iren wasanni da bukukuwan Hausawa.
ii. nuna mahimancinsu.
iii. nuna yadda za a adana su kar su ɓace.
iv. nuna yadda ake gudanar da su.
v. nuna tasirin zamani a kan bukukuwa da wasanni.
Content
(a) na addini (religious) – irin su bikin salla da takutaha (sallar gani) da cika-ciki da saukar karatu.
(b) na gargajiya (traditional) – irin su kalankuwa da buɗar dawa, da bikin shan kabewa.
(c) na sana’a (occupational) – bikin kamun kifi da dambe da kokawa da wasan farauta da wasan maƙera da hawan ƙaho.
(d) na nisha?i – sukuwa.
(e) na yara (children’s games) –irin su shalle da kulli-kurciya da a-sha-ruwan-tsuntsaye da gaɗa da carafke.
(f) tasirin zamani kan bukukuwa da wasanni.
2. CAMFE-CAMFE DA BAUTA (TRADITIONAL BELIEFS AND WORSHIP)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance ire-ire da hanyoyin aiwatar da su.
ii. bayyana amfaninsu.
iii. bayyana rashin amfaninsu.
iv. bayyana tasirin zamani a kansu.
Content
(a) camfe-camfe irinsu kangida da camfi, da kambun baka.
(b) bauta irin su bori da maita da tsafi.
(c) tasirin zamani a kan camfe-camfe da bauta.
3. KAYAYYAKIN BU?ATUN RAYUWA (MATERIAL CULTURE)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe.
ii. tantance amfanin kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe.
iii. tantance tsarin zamani a kan kayayyakin buƙatu.
Content
(a) na buƙatun cikin gida (household) – tufafi da karikitan cikin gida.
(b) na sauran buƙatu (others) – gine-gine da girke-girke da sauransu.
(c) tasirin zamani a kan kayayyakin buƙatuwa.
4. MAGUNGUNAN GARGAJIYA (TRADITIONAL MEDICINE)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. karkasa ire-iren magunguna.
ii. zayyana hanyoyin amfani da su.
iii. nuna amfaninsu.
iv. nuna tasirin zamani a kan su.
Content
(a) ire-irensu na gargajiya: sassaƙe-sassaƙe da sauyoyi da na gari da na ruwa.
(b) na addini: layu da rubutu da ɗibbu da duba.
(c) hanyar amfani da su – sha da shafawa da surace da turare da shaƙawa da
taunawa da tsotsawa da ɗaurawa da liƙawa da ratayawa.
(d) awo da kimantawa.
(e) ayyukansu – riga-kafi da warkarwa.
(f) tasirin zamani a kansu.
5. RAYUWAR HAUSAWA (HAUSA RITE DE PASSAGE)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. bayyana al’adun da ke tattare da ɗaukar ciki har zuwa samartaka.
ii. bayyana tsarin zamani akan haihuwa.
iii. bayyana al’adun neman aure har zuwa zawarci.
iv. bayyana tasirin zamani akan aure.
v. bayyana hanyoyin faɗar mutuwa zuwa rabon gado.
vi. bayyana tasirin zamani akan mutuwa.
vii. tantance ma’ana da ire-iren tasirin zamani.
Content
(a) Haihuwa (birth) –ɗaukar ciki da goyon ciki da haihuwa da shayarwa da al’adun makon haihuwa da wanka da ɓanti da yaye da kaciya da samartaka.
(b) Aure (marriage) – ire-irensa da nema da baiko da ɗaurin aure da biki da zaman aure da saki da zawarci.
(c) Mutuwa (death) – faɗar mutuwa da wanka da salla da jana’iza da zaman makoki da sadaka da takaba da gado.
(d) Tasirin zamani akan rayuwar Hausawa.
6. SANA’O’IN GARGAJIYA (TRADITIONAL OCCUPATIONS)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance ɗabi’un masu sana’a.
ii. tantance kayayyakin da ake sana’antawa.
iii. tantance sana’o’in maza da na mata.
iv. zayyana kayayyakin sana’o’in.
v. tantance hanyoyin gadon sana’o’in.
vi. zayyana amfanin kayayyakin sana’a.
vii. bayyana sarautun sana’o’in.
viii. bambanta sana’o’in maza da na mata.
ix. bayyana muhimmancin sana’o’in.
x. tantance tasirin zamani akan sana’o’in.
Content
(a) ire-irensu – noma da ƙira da jima da kasuwanci da wanzanci da sassaƙa da farauta da dukanci da saƙa da kitso da rini da fawa da fafar ƙorai, da sauransu.
(b) yanayinsu – hanyoyin gadon su da kayayyakin yin su da matakan tafiyar da su da muhimmancinsu.
(c) kayayyaki ko amfanin da suke samarwa.
(d) sarautunsu.
(e) sana’o’i masu dangantaka da jinsi – aikatau da ƙwadago; kitso da aski.
(f) tasirin zamani a kan sana’o’in gargajiya.
7. SARAUTUN GARGAJIYA (TRADITIONAL AUTHORITY)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. zayyana su ta fuskar ire-iren muƙamai.
ii. zayyana hawa-hawan muƙami.
iii. tantance aikin kowane mai muƙami.
iv. tantance mahimmancin kowane muƙami.
Content
(a) ire-irensu – sarki da hakimai da dagatai da masu unguwanni.
(b) na bayin sarki – shantali da jakadiya da baraya da sauransu.
(c) masu alaƙa da addini; irin su liman da alƙali.
(d) ayyukansu.
8. ZAMANTAKEWA (SOCIAL INSTITUTIONS)
Objectives
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. bayyana tsarin dangantaka da ma’amala tsakanin iyali.
ii. bayyana mahimmancin zamantakewa tsakanin Hausawa.
iii. tantance ire-iren tasirin zamani a kan al’adun zamantakewa.
Content
(a) tsarin zaman iyali da zaman gandu da dangantakar kishiyoyi da ‘yan uwantaka da barantaka da agolanci.
(b) maƙwabtaka.
(c) aikin gandu da na gayya.
(d) abota da ƙawance.
(e) gaisuwa da karimci.
(f) tasirin zamani a kan zamantakewa.
Jamb hausa syllabus (HARSHE (LANGUAGE))
1. K’IDOJIN RUBUTU (ORTHOGRAPHY)
Objectives
Candidates should be able to:
i. recognize the basic Hausa orthographical rules.
ii. apply the Hausa orthographical rules.
iii. detect linguistic errors, such as grammar, wrong choice of words, wrong spelling etc.
Content
Alphabetization; spelling; rules of word merger and division; punctuation, paragraphing; all in line with standard Hausa
2. KIRAR KALMA (MORPHOLOGY)
Objectives
Candidates should be able to:
i. explain the inflectional processes in Hausa word formation.
ii. explain the derivational process of word formation in Hausa.
iii. differentiate between the two morphological processes.
Content
(a) roots and stems.
(b) affixation – e.g. prefix, infix suffix and their derivational and inflectional functions.
(c) gender and number inflections.
(d) derivation of nouns and adjectives from verbs; adjectives and verbs from nouns.
3. AUNA FAHIMTA (COMPREHENSION)
Objectives
Candidates should be able to:
i. read written Hausa texts.
ii. comprehend a given Hausa text.
iii. interpret various meanings and functions of words in a given text.
iv. acquire sufficient vocabulary.
v. recognize central issues in a given text.
vi. draw conclusions based on available evidence in a given text.
Content
Contextual questions from short unseen passages of about 200 words.
4. FASSARA (TRANSLATION)
Objectives
ii. recognize the different types of translation.
iii. understand the basic techniques of translating proverbial and idiomatic expression and new words in to Hausa.
iv. identify the problems of translation in to Hausa.
Content
(a) Ire-iren fassara.
(b) a’idojin fassara.
(c) Matsalolin fassara.
5. GININ JUMLA (SYNTAX)
Objectives
Candidates should be able to:
i. analyse the process governing word combination to form phrases; clauses and sentences in Hausa.
ii. detect linguistic errors in the grammar.
iii. observe punctuation rules.
iv. recognize ideas or thoughts in written form.
v. construct meaningful sentences for effective communication.
vi. use the appropriate tenses in spoken and written Hausa.
vii. use the appropriate gender and number in spoken and written Hausa.
viii. differentiate between types of sentence structure.
ix. distinguish between nominal and verbal phrase.
x. distinguish between types of sentences.
xi. compare types of clauses.
Content
(a) word classes – e.g. nouns, pronouns, verbs, adverbs, adjectives, prepositions, conjunctions, interjections and ideophones.
(b) grammatical categories – e.g. tense and aspect (general and relative past: general and relative continuous, first and second future, habitual); mood (subjunctive and negative); gender (masculine, feminine and neuter) and number (singular and plural).
(c) sentence structure – e.g. verbal sentence, nominal phrase + verbal phrase and their components, non-verbal sentence: nominal phrase + stabilizer, nominal phrase+ compliment + stabilizer, nominal phrases + continuous frame (yana../yake…) (+da) + nominal phrase.
(d) sentence types – e.g. simple sentences, compound sentences and complex sentences.
(e) clauses – types (e.g. relative and subjunctive); functions (e.g. main and subordinate).
6. MAÂ’ANA (SEMANTICS)
Objectives
Candidates should be able to:
i. analyse the mechanisms of generating meanings in Hausa.
ii. build up their vocabulary.
iii. distinguish between the speech sounds of the language to reflect the acceptable grammar.
iv. recognize the significance of punctuation rules.
v. recognize the various meanings and functions of sentences in communication.
vi. use words and sentences suitable for a particular purpose.
vii. construct meaningful sentences for effective communication.
Content
(a) lexical aspects of word meaning – e.g. ambiguity, synonymy and antonymy.
(b) figures of speech – aspects of specialized meanings of words and phrases.
7. TSARIN RUBUTUN INSHA’I (COMPOSITION/LETTER WRITING TECHNIQUES)
Objectives
Candidates should be able to:
i. acquire the knowledge of the techniques of composition writing in Hausa.
ii. recognize the different segments of composition in Hausa.
iii. recognize the different types of Hausa composition.
Content
Tsarin Rubutun Insha’i (Composition/Letter Writing Techniques).
8. TSARIN SAUTI (PHONOLOGY)
Objectives
Candidates should be able to:
i. analyse the process of sound production and combination of sounds to form meaningful words in Hausa.
ii. appraise the importance of vowels in determining word meaning.
iii. distinguish between the phonetic attributes of sounds.
iv. recognize the number of syllables and their types in a word.
v. appraise the importance of vowels in determining meaning.
vi. analyse the phonological processes in Hausa.
Content
(a) consonants – production and classification in terms of phonation, place and manner of articulation.
(b) vowels – production and classification in terms of position of tongue and lips; monophthongs and dipthongs.
(c) tone – e.g. high, low and falling tones.
(d) syllable structure – syllable types, e.g. open and closed syllables, light and heavy syllables syllabic categories of words – monosyllabic, disyllabic, etc.
(e) vowel length – long and short vowels.
(f) phonological processes – e.g. assimilatory: palatalization, labialization and vowel harmony; non-assimilatory: insertion and deletion.
Recommended hausa textbooks to read for jamb
Galadanci, M.K.M. (1976), Introduction to Hausa Grammar, Zaria: Longman.
Junju, M.H. (1980), Rayayyen Nahawun Hausa, Zaria: NNPC.
Muhammad, Y.M. (2005), Fassarar Hausa, Zaria: ABU Press.
Sani, M.A.Z. (1999), Tsarin Sauti Da Nahawun Hausa, Ibadan: UP Plc.
Sani, M.A.Z. et al (2000), Exam Focus: Hausa Language, Ibadan: UP Plc.
Skinner, N. (1977), Grammar of Hausa, Zaria: NNPC.
Yahaya, I.Y. et al (1992), Darussan Hausa 1 – 3, Ibadan: UP Plc Don manyan makarantun sakandare.
B. ADABI DA ALÂ’ADU (LITERATURE AND CULTURE)
Bichi, A.Y. (1979), Wa?o?in Bikin Aure, Lagos: Nelson.
Dangambo, A. (1984), Rabe – Raben Adabin Baka da Muhimmancinsa Ga Rayuwar Hausawa, Kano: T.P.C.
Gusau, S.M. (1991), Maka?a Da Mawa?an Hausa, Kaduna: Fisbas Media Service.
Ibrahim, M.S. (1977), Kowa Ya Sha Ki?a, Zaria: Longman.
Madauci, I. et al (1992), Hausa Customs, Zaria: ABU Press.
Umar, M.B. (1976), ?anmaraya Jos Da Wa?o?insa, Ibadan: OUP.
Umar, M.B. (1977), Wasannin Tashe, Zaria: NNPC.
C. ?AMUSAI (DICTIONARIES)
Bargery G.P. (1951), A Hausa – English Dictionary and English-Hausa Vocabulary London: OUP.
Newman, R.M. (1997), An English-Hausa Dictionary, Ibadan: Longman.
Newman and Newman (1977), Sabon ?amus Na Hausa Zuwa Turanci, Ibadan: UPL.
Skinner, N. (1993), Kamus Na Turanci Da Hausa, Zaria: NNPC.
CSNL: (2006), ?amusun Hausa Na JamiÂ’ar Bayero ta Kano, Kano: CSNL.
Kindly share and leave your comments below
Jamb Mathematics Syllabus and Recommended Textbooks to Read (All you need to know)
Jamb Chemistry Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb Biology Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb Use of English Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb Literature in English Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb Physics Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb Arabic Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb Art Syllabus and Recommended Textbooks to Read
Jamb economics syllabus and recommended textbooks to read
Jamb french syllabus and recommended textbooks to read
Official Jamb Geography syllabus and recommended textbooks to read
[…] Official jamb Hausa syllabus and recommended textbooks to read […]